速報APP / 健康塑身 / Gyaran Jiki Da Fata

Gyaran Jiki Da Fata

價格:免費

更新日期:2019-08-26

檔案大小:3.8M

目前版本:1.1

版本需求:Android 4.1 以上版本

官方網站:mailto:abdulmalikyahyabashir8@gmail.com

Gyaran Jiki Da Fata(圖1)-速報App

Za mu fara da sinadaran gyaran mama,

wannan hadin na farko da zan rubuto

yana karawa mace girman nono kuma sam

ba ya faduwa. Ko da a ce tana shayarwa

ne idan har tana amfani da wannan hadin

sai dai mu ce Allah san barka.

Gyaran Jiki Da Fata(圖2)-速報App

Uwargida, ki nemi wadannan kayayyakin:

1). Farar shinkafa

2). Garin Alkama

3). Garin habbatus sauda

4). Garin Ayaba (Plantain).

5). Gyada mai malfa (mai zabo)

Gyaran Jiki Da Fata(圖3)-速報App

6). Aya

7). Madarar gari.

8). Zuma

Za ku bare bayan plantain sai a yanka shi,

a shanya ya bushe, sai a daka, a hada da

garin alkama da garin farar shinkafa, sai a

Gyaran Jiki Da Fata(圖4)-速報App

hada aya da gyadar a markada a tace

ruwan. Bayan nan, sai a dora kan wuta a

zuba garin Plantain da alkama da farar

shinkafar da muka hade a guri daya, sai

kuma ku zuba garin madara da zuma, ku

dama ya yi kauri sai a rika sha safe da

Gyaran Jiki Da Fata(圖5)-速報App

yamma.

Gyaran Jiki Da Fata(圖6)-速報App